Cikin wata wasika da Gates ya saki a wani taron shekara-shekara ya ce, bai kamata Duniya ta nade hannu tare da zuba ido har sai annobar ta iso ba, kamata ya yi a mike tsaye tare da daukar mataki don ...
A Brazil, masoya gahawa, na komawa amfani da hodarsa da ake sayarwa a takarda, yayin da gidajen sayar da abinci a Amurka suka ƙara farashin kwai. Kama daga man zaitun zuwa lemon jus da cocoa, farashin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results