Yankin na Sahel da ke nahiyar Afirka, shi ne "cibiyar ta'addanci ta duniya", kuma a karon farko yanzu shi ne "ke da fiye da rabi na yawan ayyukan da suka shafi ta ...
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO),ta fitar da wasu alkaluma inda ta kiyasta cewa mutane 95,000, galibi yara 'yan ƙasa da shekara biyar, sun mutu sakamakon kyanda a shekarar 2024, hukumar a jiya Juma'a, ...